Connect with us

Addini

Za mu sanya kafar wando daya da masu sana’ar DJ- Hisbah

Published

on

Hukumar Hisbah ta jihar kano, ta sha alwashin sanya kafar wando daya da duk masu gudanar da sana’ar DJ musamman  masu yin amfani da kalaman da ba su kamata ba da kuma sanya wakokin batsa a lokacin shagalin bukukuwa.

 

Mataimakin Babban Kwamandan hukumar ta Hisbah na jihar Kano, Dakta Mujahidden Aminidden, ne ya bayyana hakan a wata zantawarsa da Wakilinmu Abba Isah Yakasai.

 

Dakta Mujahiddin Aminudden ya kuma bayyana cewa, hukumar ba za ta lamunci aikata irin wadannan munanan dabi’u ba.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!