Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Za’a yi wa dokar hukumar zabe ta kasa garanbawul 

Published

on

Hukumar zabe ta kasa INEC ta shirya don yi wa wasu dokokin shekara ta 2020 na hukumar garabawul wanda zai bata damar yin cikakken zabe da kuma sanya idanu wajen bibiyar zaben fidda gwani.

Kudirin yin garanbawul din ya yi dai-dai manufar shugaban hukumar ta INEC farfesa Mahmood Yakubu don shawu kan matsalolin da INEC din ke fuskanta bisa tsarin dokar hukumar zaben.

Tuni dai hukumar ta INEC ta aike da kudirin gyaran kundin dokar ga majalisar dokoki ta kasa don yi masa garanbawul.

Da zarar an dawo daga hutun sallah ake saran majalisar zata tafka mahawara kan wannan batun.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!