Connect with us

Bidiyo

Zamu saki mata da ƴan Daudun da muka kama – HISBAH

Published

on

Zamu saki mata da ƴan Daudun da muka kama - HISBAH

Babban Kwamandan Hisbah Malam Muhammad Harun Ibn Sina ya ce, za su miƙa tsala-tsalan ƴan matan da suka kama ga iyayensu.

Ibn Sina ya ce, sun yi musu nasiha sun gargaɗe su a kan yawace-yawacen ƙawaye da ƴan daudu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!