Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Zargin rashin tsaftar kankara ya sanya cinikinta ya ragu

Published

on

Rahotonni sun nuna cewa a bana, an samu karancin cinikin kankara musamman a kwaryar birnin Kano, sakamakon yadda wasu ke zargin yadda ake samar da ita ba tare da tsafta ba.

 

A kowacce shekara dai ana ganin yadda masu sayar da kankarar ke tsawwala farashinta, duk da yawan bukatar ta da masu yin Azumin watan Ramadana ke yi.

 

Latsa alamar Play domin sauraron rahoton wakiliyarmu Hafsat Abdullahi Danladi kan wannan batu.

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/04/LABARAN-RANA-TSAFTA-KANKARA-04-04-2023.mp3-LABARAN-RANA-TSAFTA-KANKARA-04-04-2023.mp3-RAMADAN-TIPS.mp3?_=1
Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!