Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Rundunar yan sandan Kano ta kama matasa 4 bisa zargin kwace kudi da na’urar POS

Published

on

Rundunar yan sandan jihar Kano ta tabbatar da rahoton afkuwar wani rikici da ya faru tsakanin wasu yan daba da wani mai sana’ar harkokin kudi na POS a unguwar Jakada da ke yankin unguwar Rijiyar Zaki, inda ake zargin bata garin sun kwashe masa dukiya da tare da yi masa duka.

Mai magana da yawun ‘yan sandan SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya ce, tuni suka kama mutane hudu daga cikin wadanda ake zargin bayan da suka far wa mutanen yankin inda suka jikkata wasu jami’an sintiri na Vigilante biyu

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/04/LABARAN-RANA-POLICE-JAKADA-HAU-A-04-04-2023.mp3?_=1

 

Sulaiman Garba shi ne shugaban kungiyar yan sintiri na yankin ya bayyana yadda rikicin ya faru.

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/04/LABARAN-RANA-POLICE-JAKADA-HAU-B-04-04-2023.mp3?_=2

Yusuf Isa Muhammad shi ne mai sana’ar POS din ya shaida yadda lamarin ya faru.

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/04/LABARAN-RANA-POLICE-JAKADA-HAU-C-04-04-2023.mp3?_=3

Rahoton Abba Sa’idu Sugungun

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!