Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Zulum ya aike da sakon ta’aziyar sa ga iyalan Kanal D.C. Bako

Published

on

Gwamnan jihar Barno Babagana Umara Zulum ya mika sakon ta’aziyarsa ga iyalan da al’ummar kasar nan bisa mutuwar babban Kwamanda dake rundunar Operation Lafiya Dole Kanal D.C. Bako da mayakan boko haram suka hallaka.

Hakan na cikin wata sanarwar da mai magana da yawun gwamnan Mallam Isah Gusau ya fitar.

Ta cikin sanarwar Gwamman ya ce rashin D.C Bako babban rashi ne ga rundunar sojin kasar nan dama kasa baki daya inda ya bayyana shi a matsayin gwarzon soja da ya sadaukar da ran sa wajen hidimtawa kasar nan.

A dai ranar Lahadi da ta gabata wata ne rundunar sojin kasar nan ta tabbatar da mutuwar kanal D.C Bako.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!