Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ƴan Tinusiya 17 sun mutu a hanyar su ta zuwa Italiya

Published

on

Dakarun tsaron ƙasar Tunusiya sun sanar da cewa bakin haure 17 ƴan asalin kasar da ke cikin wani kwale-kwale da ke kan hanyar zuwa Italiya ne sun ɓace.

BBC ta ruwaito cewa waɗanda ke cikin jirgin da suka haɗa da wani yaro dan shekara biyar sun tashi ne a cikin wani jirgin kamun kifi daga Bizerte da ke arewacin Tunisiya a makon jiya.

Jami’an tsaron teku da na ruwa da ke samun goyon bayan jirage masu saukar ungulu na neman su.

Tunisiya ta karɓe iko daga Libya a matsayin babbar hanyar tashi da bakin haure da ke kokarin shiga Turai daga Afirka.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!