Connect with us

Labarai

Ɗaukan matakan kariya daga corona zai sauƙaƙa yaɗuwar ta – FRI

Published

on

Gidan Rediyon Manoma na Duniya wato Farm Radio International tare da haɗin gwiwar Freedom Radio da sauran gidajen Rediyoyi daban -daban sun gargaɗi al’umma da su guji shiga cunkoson jama’a domin taƙaita yaɗuwar cutar Corona.

Gidan Radiyon na yin gargaɗin ne daidai lokacin da annobar corona samfurin IHU ta fara bazuwa a wasu ƙasashen duniya.

Baya ga nan ma, FRI ta buƙaci al’umma da su riƙa biyayya ga dokokin cutar corona musamman na sanya takunkumin baki da wanke hannu da kuma bada tazara tsakanin juna.Gidan Rediyon Manoma na Duniya wato Farm Radio International tare da haɗin gwiwar Freedom Radio da sauran gidajen Rediyoyi daban -daban sun gargaɗi al’umma da su guji shiga cunkoson jama’a domin taƙaita yaɗuwar cutar Corona.

Gidan Radiyon na yin gargaɗin ne daidai lokacin da annobar corona samfurin IHU ta fara bazuwa a wasu ƙasashen duniya.

Baya ga nan ma, FRI ta buƙaci al’umma da su riƙa biyayya ga dokokin cutar corona musamman na sanya takunkumin baki da wanke hannu da kuma bada tazara tsakanin juna.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!