Kungiyar kwadago ta kasa NLC ta ce shekarar 2018 shekara ce da ma’aikatan kasar nan suka sha tsananin azaba, sakamakon gazawar gwamnatin tarayya wajen tabbatar da...
Kungiyar gwamnoni ta kasa ta nuna rashin jin dadin ta kan abin da ta kira kalaman karya da ake yadawa a kanta na cewar gwamnonin kasar...
Gwamnatin jihar Zamfara ta baiwa iyalan sojojin Nijar da suka rasa rayukan su sakamakon kwantan baunar da aka yi musu a dajin Dumburum da ke karamar...
Fadar shugaban kasa ta bayyana rade-rade da kuma zargin da wasu ‘yan majalisar suke yi kan cewa majalisar zartarwa da gangan suka ki sanya isasun kudaden...