Jam’iyyar APC ta jihar Sokoto ta karya ta rade-radin da ake yadawa cewa tana shirye-shirye tsige mai alfarma sarkin musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar III daga kan...
Ana zargin mutane 40 ne suka rasa rayukan su a wani sabon harin da ‘Yan binding suka kai a kauyuka 2 da ke jihar Zamfara. Awanni...
Masanin kimiyyar siyasar a jami’ar Bayero ta Kano Dr Saidu Ahmad Dukawa ya bayyana cewa akwai bukatar sake wayar da kan ma’aikatan wucin gadi na hukumar...
Gwamnatin Jihar Kano ta mussanta zargin da ake yadawa cewa tana shirin sauya wa ‘yan fansho na jihar nan tsarin karbar fansho zuwa kamfanoni masu zaman...
Rahotanni daga kasar Somali na cewa an yi musayar wuta tsakanin jami’an tsaro da wasu ‘yan bindiga, sa’ao’i kadan bayan mutuwar sama da mutum talatin, sakamakon...