Wata sabuwar dambarwa ta barke a masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood tsakanin jarumi kuma mashiryin fina-finan Hausa wato Isa I. Isa da kuma jaruma Sadiya...
Fitacciyar jarumar fina-finan hausa Maryam Yahya ta bayyana cewa rashin miji shi ne abinda ya hana ta yin aure. Maryam Yahya ta bayyana hakan ne yayin...
Shirin Kowane Gauta na ranar Alhamis 10/10/2019 tare da Khalid Shatima. Download Now A sauraro lafiya
Minintan kwadago da ayyukan yi Dr Chris Ngige ya ce har kawo yanzu gwamnatin tarayya taki aiwatar da sabon tsari na biyan mafi karancin albashi na...
Hukumar shirya jarrabawar WAEC ta sanya jihar Kano a cikin jerin jihohi biyar 5 da suka fi yin kwazo a jarrabawar hukumar da aka yi a...
A jiya da daddare ne wasu bata gari su kai wa wakilin jaridar Thisday Ibrahim Garba Shu’aibu hari anan Kano. Ibrahim Shuai’bu wanda shi ne shugaban...
Wani mutum mai suna Ibrahim Muhammad Jidda mazaunin garin Maiduguri ya bayyana cewa bidiyon nan da ake yadawa kan cewa Sheikh Aminu Daurawa ne ke tikar...
Yayin da ake gudanar da bikin ranar masu fama da lalurar kwakwalwa, wani binciken likitocin kwakwalwa ya gano cewa, akwai masu dauke da lalurar fiye da...
Malam Aminu Ibrahim Daurawa, ya musanta zargin yayi rawa da mai dakin sa a wajen wani biki bayan da aka hasko shi a cikin wani fefen...
Shugaban hukumar kula da Futilun kan titi da kayatasu na jihar Kano Injiniya Abdullahi Garba Ramat yace suna shirin canza tsarin wasu fitilun kan titinan jihar...