Babban bankin kasa (CBN), ya ce kiwon kaji shine harka da ya fi ba da gudunmawa ga tattalin arzikin kasar nan a bangaren noma da kiwo....
Da misalin karfe biyar da rabi na yammacin jiya lahadi ne wasu motoci 2 kirar Golp da kuma motar safa suka hadu gaba-da gaba, kafin a...
Wani masanin tattalin arziki a nan jihar Kano, ya ce, sanya hannu kan yarjejeniyar gudanar da kasuwanci ba tare da shinge ba tsakanin kasashen Africa, lamari...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci gudunmawar bankin raya kasashen musulmi (IDB) wajen bunkasa bangaren samar da abubuwan more rayuwa a kasar nan. Hakan na kunshe...
Gwamna Bala Muhammad na jihar Bauchi ya ce binciken da aka gudanar a ma’ikatu da hukumomin gwamnati ya tabbatar da samu ma’akatan bogi a ma’aikatun da...
Jam’iyyar PDP ta bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya sallami manyan hafsoshin tsaron kasar nan sakamakon gazawar su wajen kare rayuka da dukiyoyin al’umma. A...
Na taba yin soyayya da Maryam Yahaya a baya –Mai Shadda Fitaccen mai shirya wasan kwaikwayon nan Abubakar Bashir Mai Shadda ya bayyana cewa sun taba...
Hukumar yaki da fasakwauri ta kasa kwastam ta yi karin girma ga wasu jami’nta guda dubu daya da dari tara da ashirin da hudu. Mai magana...
Idan Rayya zata amince zan iya aurarta a zahiri -Yawale Jarumin wasan kwaikwayonnan da tauraruwarsa ta haska a film din nan na Kwana Casa’in Auwal Ishaq...
A yau Juma’a 5/7/2019 tawagar farko ta ma’aikatan hukumar alhazan Najeriya NAHCON su ka bar gida zuwa kasar Saudi Arabia, dan fara karbar maniyata aikin hajin...