Gwamnatin Kano ta kaddamar da kwamitin mutane 20 na shirin bunkasa noma da kiwo a jihar. Shirin dai zai lakume Dala Milyan 95 wanda kuma tallafi...
Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa, jihar za ta dauki likitoci aiki dai-dai daga kananan hukumomi 44 na jihar, don bunkasa yanayin kiwon...
Kungiyar masu masana’antu ta kasa MAN ta bayyana cewar karin kudaden haraji da gwamnati ta yi a yan kwanakin nan na iya haddasa barazanar durkushewar masana’antu...
Gwamnatin tarayya ta yi alkawarin fito da sabbin dabaru na yaki tare da shawo kan cutar zazzabin Lassa, ta hanyar bude dakunan gwaje-gwaje wato Laboratory, da...
Wata kungiyar mai rajin wayar da kan jama’a kan yadda za su yi amfani da shafin Intanet ta kyakkyawar hanya mai suna Smart clicks and initiate...
A yi sauraro lafiya Download Now
A yi sauraro lafiya Download Now
Rundunar yan sandan a jihar Jigawa sun kama wata uwa mai shekaru goma sha takwas wanda basu bayyana sunanta ba da zargin kashe jaririnta da ta...
Shugaban kungiyar lauyoyi ta kasa reshen jihar Kano Barrister Abdul Adamu Fagge ya bayyana cewar kaddamar da kotun daukaka kara a jIhar Kano zai kawo cigaba...