Gwamnatin tarayya ta ce, ta kashe Naira biliyan goma sha biyar da miliyan dari takwas wajen biyan alawus din ma’aikatan lafiya a asibitocin koyarwa da kuma...
Dan takarar gwamnan Kano a jam’iyyar PDP Abba Kabir Yusuf ya bayyana dalilan sa na gurfanar da gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje da wasu ‘yan...
Gobarar dai ta tashi ne da misalin karfe 10 na dare, wadda ta shafe kusan sa’o’i biyu tana ci, duk da daukin da jami’an hukumar kashe...
Da alama dai sanarwar sanya ranar rubuta jarrabawar WAEC ta zo wa dalibai a ba zata, duba da kwan gaba kwan baya, da aka rinka yi...
Gwamnatin jihar Jigawa ta soke yin duk wasu bukukuwa na al’ada bayan saukowa daga Sallar Idi. Kwamishinan Lafiya kuma Shugaban kwamatin dakile yaduwar cutar Covid-19 Dr,...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bi sawun takwarorin shugabanin kasashen Afrika ta yamma kan tattaunawa wajen warware rikicin siyasa da ya dabaibaye kasar Mali ta kafar...
Kwamitin daukan ma’aikata a kananan hukumomin jihar Kano wanda gwamnatin tarayya zata yi da ya kai dubu dari bakwai da saba’in da hudu a jihohin kasar...
Ma’aikatar ilimi ta kasa ta bayyana cewar za’a bude makarantu Boko a ranar 4 ga wata mai kamawa na Agusta. Ma’aikatar ilimi ta bayyana hakan ne...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Barista Joy Nunieh a matsayin shugaban hukumar kula da yankin Niger Delta. Muhammadu Buhari ya dauke matakin ne bayan da...