Dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Chelsea Michy Batshuayi, zai saka hannu domin tsawaita kwantiragin sa da kungiyar kafin ya tafi Crystal Palace a matsayin...
Ministan matasa da wasanni, Sunday Dare, ya ce, matakin da gwamnatin tarayya ta dauka na mayar da wasanni daga harkokin nishadantuwa zuwa kasuwanci, ya sanya dole...
Daga Mu’azu Tasi’u Abdurrahaman Wani masanin tattalin arziki a Jami’ar Yusif Maitama Sule a nan Kano ya bayyana cewa rashin maye gurbin ma’aikatan da suka yi...
Kafin zaman kotun na yau gwamnatin Kano dai na zargin mutanen da laifin hada baki da kisan kai, laifukan da suka saba da sashi na 97...
Kungiyar kwadago ta kasa NLC ta janye zanga-zangar lumana da ta yi niyyar gudanarwa a Jihar Rivers sakamakon cimma yarjejeniyar da kungiyar ta yi da gwamnatin...
Gwamantin tarraya za ta rufe daukan ma’aikata na wucin gadi karkashin hukumar samar da aikin yi ta kasa, a ranar Ashirin da daya ga watan da...
Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Jigawa SEMA ta ce a kalla mutane ashirin ne suka rasa rayukan su yayin da gidaje da gonaki sama da...
Kungiyar dake rajin kare hakkin musulmi ta (MURIC) ta bukaci da a samar da kotu ta musamman da zata rika shari’ar ayyukan da suka shafi cin...
Kamfanin rarraba wutar lantarki a jihohin Kano da Jigawa da Katsina KEDCO ya ce, karin farashin wutar lantarki an yi shi cikin tsari, kuma baya nufin...
Cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC ta ce a jiya Litinin an samu karin samu dauke da corona dari da hamsin da biyar yayin mutum...