Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Coronavirus

Yadda mutane dari 150 suka kamu da cutar Corona a Najeriya

Published

on

Cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC ta ce a jiya Litinin an samu karin samu dauke da corona dari da hamsin da biyar yayin mutum hudu suka mutu sanadiyyar cutar.

NCDC ta bayyana hakan ne ta cikin rahoton da ta wallafa a shafin ta na Twitter a daren jiya.

NCDC ta kuma bayyana cewa a yanzu kasar nan na da adadin wadanda suka kamu da cutar da yawan su ya kai dubu hamsin da biyar da dari daya da sittin, cikin gwaji da aka yiwa mutane dubu dari hudu da ashirin da hudu da dari daya da tamanin da shida.

Yayin da mutane dubu arba’in da uku da dari biyu da talayin da daya suka warke daga cutar, sai kuma mutane dubu daya da sittin da daya suka rasu sanadiyyar cutar.

Kazalika NCDC ta bayyana cewa a jiya Litinin jihohi sha shida ne suka samu karin masu dauke da cutar ciki har da birnin tarayya Abuja.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!