Gwamnan jihar Neja Abubakar Sani Bello, ya yi watsi da naɗin sabon Sarkin Kontagora. Wannan dai ya biyo bayan ƙarar da wasu ƴan takara 46 suka...
Shugabannin kasashen Afurka da dama ne suka yi jawabansu a rana ta biyu a taron koli na Majalisar Dinkin Duniya. Sai dai bayanan shugabannin sun fi...
Gwamnatin tarayya ta ce akwai dalilai masu tarin yawa da ya hanata bayyana sunayen mutanen da suke ɗaukar nauyin masu aikata ta’addanci a ƙasar nan. Ministan...
Kwararrun ‘yan wasan jihar Kano za su buga wasan sada zumunci da kungiyar kwallon kafa ta Zoo United. Wasan dai za’a gudanar dashi a yau Alhamis...
Kwamitin daukaka a kan al’amuran wasannin gasar confederation Cup ta Afrika, ya ragewa kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Enyimba, Austin Oladapo dakatarwar da akai masa...