Kungiyar likitoci ta ƙasa NMA reshen jihar Kano ta koka kan rashin wadatattun likitoci a kasar nan. Shugaban ƙungiyar ana Kano Dakta Usman Aliyu ne ya...
Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles, Samuel Chukwueze ya ce zaiyi tattaki da tsohon Dan wasan Najeriya Nwankwo Kanu a wani bangare na...
Tsaro:Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce akwai akwai barazanar tsaro a ƙananan hukumomin Kano 17. Mai magana da yawun rundunar DSP Abdullahi Haruna Kiyawa shi...
Allah ya yiwa sarkin Gaya Alhaji Ibrahim Abdulkadir rasuwa. Sarkin ya rasu sakamakon fama da rashin Lafiya. Wata majiya daga makusancin sa ta tabbatar da rasuwar...
Sakatare Janar na Majalisar ɗinkin duniya Antonio Guterres ya bayyana matukar damuwa akan yadda ake fuskantar rashin hadin kai tsakanin manyan kasashen duniya. A cewar sa,...