

Da tsakiyar ranar Alhamis ne gobara ta tashi a kamfanin da ke sarrafa shinkafa a unguwar sharaɗa da ke Kano, wanda yayi sanadiyyar lalata injin da...
Ƙasashen Saudiyya da Hadaddiyar Daular Larabawa sun bi sahun kawayensu na ƙasashen yamma wajen kira ga sojin ƙasar Sudan da suka karbe iko da su gaggauta...
Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid Karim Benzema ya ciwa kungiyar tasa kwallo ta 1000 a gasar cin kofin zakarun Turai ta Champions League....
Shugaban Kamfanin Aminu Bizi ne ya bayyana hakan yayin da kamfanin kewa almajiran bita kan yadda za su fara gudanar da sana’oin da suka koya na...
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya Sanya hannu akan dokar tafiyar da kasuwanci a Kantin kwari, wadda zata tabbatar da gudanar da kasuwancin bisa ka’ida....