Mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Chelsea Thomas Tuchel, ya sanar da raba gari da matarsa Mista Sisi Tuchel bayan da suka shafe shekaru 13...
Mai bai wa gwamnan Kano shawara kan harkokin hukumar KAROTA Nasiru Usman Na’ibawa ya ce, Baffa Babba Danagundi ya amince da dakatarwar da gwamnati ta yi...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bada umarnin rufe layukan wayar da ba a hade su da lambar NIN ba. Umarnin zai fara aiki daga yau Litinin...
Wata kotu a Kano ta yankewa wani matashi hukuncin dauri da bulala sakamakon samunsa da laifin satar baburin Adaidaita sahu. Kotun shari’ar musulunci da ke zamanta...