Labarai
Buhari zai gabatar da kudirin kasafin kudin badi
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai gabatar da kudirin kasafin kudin badi a zauren majalisar tarraya a mako mai zuwa.
Shugaban majalisar Ahmad Lawan ne ya bayyna hakan a ya yin da yake maraba ga ‘Yan-majalisu da suka koma bakin aiki bayan tafiya hutun da suka yi.
A cewar Lawan shugaban kasa Buhari zai gabatar da kasafin kudi a zauren majalisun tarraya a wani bangare na farfado ta tattalin arziki kasa.
You must be logged in to post a comment Login