Connect with us

Labarai

Buhari zai gabatar da kudirin kasafin kudin badi

Published

on

Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai gabatar da kudirin kasafin kudin badi a zauren majalisar tarraya a mako mai zuwa.

Shugaban majalisar Ahmad Lawan ne ya bayyna hakan a ya yin da yake maraba ga  ‘Yan-majalisu da suka koma bakin aiki bayan tafiya hutun da suka yi.

A cewar Lawan shugaban kasa Buhari zai gabatar da kasafin kudi a zauren majalisun tarraya a wani bangare na farfado ta tattalin arziki kasa.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!