Connect with us

Labarai

Published

on

Wani harin bam ya kashe kwamandan soja tare da wasu dakaru shida a jihar Borno, a wani sabon hari da ake zargin yan kungiyar yan ta’adda ta Boko Haram da kai wa.

 

Lamarin ya faru ne a yankin Monguno, inda rahotanni suka ce motar kwamandan ta taka bam din da aka dasa a hanya yayin da yake kan hanyarsa ta zuwa duba halin da dakarunsa ke ciki bayan artabu da ‘yan ta’adda.

 

Rundunar Operation HADIN KAI ta bayyana alhininta kan mutuwar sojojin, tana mai cewa sun sadaukar da rayuwarsu wajen kare kasa, tare da jaddada cewa za a ci gaba da yaki da ta’addanci a yankin.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!