Connect with us

Labarai

Takarar da zan yi a zaben 2027 ce ta ƙarshe a neman kujerar shugaban ƙasa- Atiku

Published

on

Madugun adawar siyasar Najeriya Alhaji  Atuku  Abubakar ya ce, takarar da zai yi a kakar zabe ta 2027 ce za ta zama ta ƙarshe da zai yi domin neman kujerar shugabancin ƙasar nan.

 

Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar, ya bayyana hakan kwana biyu  bayan babban taron da jam’iyyar su ta ADC ta gudanar a babban birnin tarayya Abuja.

 

Atiku dai na daga cikin jiga-jigan jam’iyyar haɗaka ta ADC da ake sa ran su fafata wajen neman tikitin jam’iyyar a zaɓen fidda gwani domin tunkarar shugaba Bola Tinubu a zaɓe mai zuwa na shekarar 2027.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!