Labaran Wasanni
A shirye nake da in amsa gayyatar majalisar wakilan Najeriya-Sunday Dare

Ministan matasa da wasanni Sunday Dare ya ce baya jin komai a ransa bisa gayyatar da majalisar wakilai tayi masa nayi mata bayani akan yadda aka dakatar da yan wasan kasar a gasar Tokyo ta kasar Japan.
Sunday Dare ya bayyana hakan ne a ranar Alhamis 23 ga watan Satumbar shekarar 2021 yayin da yake ganawa da manema labarai a birnin tarayya Abuja.
Ministan ya ce akwai abubuwa a fili wanda suke da saukin ganewa daga masu tambayar.
You must be logged in to post a comment Login