Connect with us

Labaran Wasanni

Matasan Najeriya sun yi hasashen samun daukaka a gasar guje-guje ta U-20

Published

on

Najeriya ta shirya tsab don tunkarar gasar wasannin guje-guje da tsalle-tsalle ta matasa ‘yan kasa da shekaru 20.

Za’a gudanar da gasar ne a birnin Nayirobi dake a kasar Kenya tsakanin 18 da 22 ga watan Agustan shekakarar 2021.

Tuni dai tawagar ‘yan wasan da zasu wakilci Najeriya da masu horaswa suka isa birnin Nayirobin.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!