Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Aikin Gadar sama na cikin abin da ya haifar da ambaliya a Kwari – Gwamnatin Kano

Published

on

Gwamnatin jihar Kano ta ce, aikin gadar sama a titin Kasuwar Kwari na cikin abin da ya janyo ambaliyar ruwa a kasuwar.

Kwamishinan yaɗa labarai na Kano Malam Muhammad Garba ta cikin shirin Barka da Hantsi na Freedom Radio.

Muhammad Garba ya ce, an gano cewa aikin gadar ya kawo babban ƙalubale a kan lamarin.

Amma tuni kamfanin da ke kwangilar gina gadar suka soma ɗaukar mataki domin magance afkuwar hakan a gaba.

Da yake ƙarin bayani kan kwamitin da aka kafa na bibiya da rushe gine-ginen da ke magudanar ruwa, ya ce, za su yi nazari a dukkan sassan Kano bakiɗaya.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!