Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Aisha Buhari Cup: Mun shirya domin fara gasar-Kennedy akande

Published

on

Kwamitin kula da gasar cin kofin mai dakin shugaban kasa Muhammad Buhari, Aisha Buhari ya ce ya shirya tsaf domin fara gasar, a gobe Laraba 15 ga watan Satumbar shekarar 2021.

Shugaban kwamitin Kennedy akande, ne ya bayyana haka yayin da yake ganawa da manema labarai a yau.

Aisha Buhari Cup: Super Falcons za ta kara da Morocco a wasan farko

Kwamitin ya ce filaye biyar ne za’ayi amfani dasu a gasar wanda suke karkashin kulawar jami’an tsaro da kuma sauran Jami’an dake kula da gasar.

Kasashen Afrikan da za su fafata a gasar sun hadar da kasar Afrika ta Kudu da Kamaru da Ghana da Mali da Morocco da kuma nan Nigeria.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!