Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kasuwanci

Akwai yiwuwar janye yajin aikin kungiyar masu safarar kayan abinci zuwa kudu

Published

on

Hadaddiyar kungiyar masu safarar kayan abinci da dabbobi zuwa kudancin  Najeriya ta amince ta janye yajin aikin da ta shiga a makonnan.

Kungiyar ta amince da janye yajin aikin ne sakamakon shiga tsakanin da wasu gwamnonin kasar su ka yi a wata ganawa ta musamman a Abuja.

Haraji: Gamayyar kungiyoyin masu Abinci da dillalan Shanu za su tsunduma yajin aiki

 

Idan dai za a iya tunawa kungiyar ta shiga yajin aikin ne kan abinda ta kira cin zarafi da kuma kashe mambobinta da ake yi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!