Connect with us

Labarai

Akwai yuwar samun karancin man fetur a Najeriya – Buhari

Published

on

Gwamnatin Tarayya ta bayyana faragaba kan akwai yuwar samun karancin man fetur a kasar nan.

Karamin ministan man fetur Mr Timipre Sylva ya bayyana fargabar a daren jiya Litinin ya yin da ake gudanar da taron masu ruwa da tsaki da ya hadar gwamnatin tarayya da  Shugabannin kungiyar kwadago ta kasa a babban birnin tarayya Abuja.

Taron wanda cigaba ne tsakanin kungiyar da gwamnatin tarayya wanda aka katse hanzarin kungiyar na kada ta tafi yajin aiki kan karin kudin man fetur da na karin kudin wuta.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!