Connect with us

Ƙetare

Amurka ta yi asarar Dala bilyan 29 a yakin da take yi da Iran

Published

on

Amurka ta yi asarar Dala bilyan 29 a yakin da take yi da Iran, in ji ma’aikatar Pentagon

Ma’aikatar Tsaron Amurka ta Pentagon ta bayyana cewa kudin da aka kashe a yakin da ake yi da Iran ya kai kusan dala biliyan 29, yayin da Shugaban Amurka Donald Trump ke fuskantar karin suka kan yakin da tasirinsa ga shirin ko-ta-kwana na sojojin Amurka.

Bayanai sun ce an bayyana wannan adadi ne yayin zaman sauraron kasafin kudi a majalisar dokokin Amurka da ke Capitol Hill, inda aka nuna cewa ya fi kiyasin da Pentagon ta bayar makonni biyu da suka gabata da kusan dala biliyan 4.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!