Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kaduna

An bakaɗo ma’aikaciyar bogi a asibitin Barau Dikko da ke Kaduna

Published

on

Asibitin koyarwa na Barau Dikko da ke jihar Kaduna ya bankaɗo wata da ke aiki da takardun bogi cikin ma’aikatan asibitin.

Shugaban asibitin Farfesa Abdulƙadir Musa Tabari ne ya bayyana hakan, inda ya ce, tuni suka miƙa ta ga jami’an tsaro domin ci gaba da bincike.

Farfesa Tabari ya ce, ba zasu lamunci irin hakan ba, zasu ci gaba da bincike domin zaƙulo ɓata-gari da ke amfani da takardun bogi a asibitin.

A ƙarshe ya sha alwashin cewa, za su yi iya ƙoƙarin su domin tabbatar da ganin cewa sai iya ƙwararrun ma’aikata ne za su yi aiki a asibitin.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!