Labarai
An fitar da sunayen wadan da za a karrama a bangren wasanni
An fitar da sunayen wadan da za’ a zaba don karrama su a bana daga bangaren Kwallon kafa mai taken ‘Nigeria Pitch Award 2019, wanda sukayi kokari a shekarar data gabata, za’a zabi guda daya daga cikin mutum uku -uku da aka ware, nan ba da dadewa ba.
Sunayen sun hada da.
Mai tsaron raga na shekara.
1)Francis Uzoho.
2)Daniel Akpeyi.
3)Chiamaka Nnadozie.
Mai tsaron baya mafi hazaka.
1)Kenneth Omeruo.
2)Williams Troost – Ekong.
3)Chidozie Awaziem.
Dan wasan tsakiya mafi hazaka.
1)Oghenekaro Etebo.
2)Wilfred Ndidi.
3)Joe Aribo.
Dan wasan gaba mafi hazaka.
1)Odion Ighalo.
2)Victor Osimhen.
3)Samuel Chukwueze.
‘Yar wasa mafi hazaka mata.
1)Onome Ebi.
2)Chiamaka Nnadozie.
3)Assist Oshoala.
Gwani na gwanaye.
1)Odion Ighalo.
2)Victor Osimhen.
3)Wilfred Ndidi.
Labarai maus alaka.
An fidda alkaluman gasar firimiya ta kasa zuwa wasannin mako na ashirin da biyu
Yanzu -yanzu an dage gasar wasanni ta kasa saboda barazanar Corona
Kungiya mafi hazaka.
1)Lobi Stars.
2)Enyimba FC.
3)Super Eagles.
Mai horar wa mafi hazaka.
1)Gernot Rohr.
2)Usman Abdallah.
3)Thomas Dennerby.
Kyautar Samuel Okwaraji.
1)Seyi Akinwunmi.
2)Kunle Soname.
3)Ahmed Musa.
Jihar data fi kowa bunkasa wasa daga tushe.
1)Delta.
2)Lagos.
3)Akwa Ibom.
Gwamnan da ya fi tallafawa kwallo.
1)Nyesom Wike.
2)Udom Emmanuel.
3)Ifeanyi Okowa.
Kamfanunuwan da suka fi tallafawa kwallo.
1)Aiteo Group.
2)Zenith Bank.
3)Bet9ja.
Dan jarida mafi hazaka a bana, Jarida.
1) Charles Diya.
2)Tana Ayejina.
3)Jonny Edwards.
Dan jarida mafi hazaka Talabijin. (TV)
1)Cecilia Omoreghe.
2)Austin Okon – Akpan.
3)Mozez Praiz.
Dan jarida mafi hazaka daga (Radio)
1)Emmanuel Etim.
2) Bekederamo.
3)Olawale Adigun.
Dan jarida mafi hazaka intanet (Online)
1)Fisayo Dairo (ACL Sports).
2)Sam Ahmedu (Goal.com).
3)Kunle Solaja (SportsVillage).
You must be logged in to post a comment Login