Connect with us

Labarai

An samu karin wutar lantarki daga Megawat 3,951 zuwa 4,300- Gwamnatin Tarayya

Published

on

Gwamnatin Tarayya ta ce an samu karin wutar lantarki daga  Megawat  3,951 zuwa Magawat W 4,300 tsakanin 28 ga Maris da 10 ga Afrilun shekarar da muke ciki.

 

Hakan na cikin wata  sanarwa da  mataimaki na musamman ga  ministan wutar lantarki Mista Bolaji Tunji ya fitar ga manema labarai.

 

Tunji ya ce, karuwar samar da wutar lantarki a wannan lokacin ya yi daidai da tabbacin da Ministan Wutar Lantarki, Mista Adebayo Adelabu, ya bayar, inda ya yi alkawarin cewa samar da wutar lantarki zai inganta cikin makonni biyu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!