Connect with us

Labarai

Ana samun nasara a yaki da rashin tsaro da kaso mafi rinjaye a Najeriya – Ministan Tsaro

Published

on

Ministan Tsaron kasar nan Christopher Musa ya ce ya zuwa yanzu ana samu nasarar shawo kan matsalar rashin tsaro da kasar nan ke fuskanta da kaso mafi rinjaye.

Ministan tsaron ya bayyana hakan ne a yayin da ya ke zantawa da sashen Hausa na Redion Faransa wato RFI.

Ministan ya ce akwai bukatar al’umma su ci gaba da baiwa jami’an tsaro hadin kai domin yaki da yan ta’adda, baya ga goyon bayan da suke samu daga wasu kasashen duniya.

Jawabin Ministan Tsaron Christopher Musa na zuwa ne yayin da ake cigaba da zanga-zangar lumana a wasu sassan kasar nan sakamakon sace dalibai da malaman makaratu a jihohin Borno da Oyo a baya bayan nan.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!