Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ankama mutane 80 kan zargin taimakawa yan bindiga – Zamfara

Published

on

Gwamnatin jihar Zamfara ta ce, an kama mutane 80 da ake zargi da taimakawa ‘yan bindiga a jihar.

Wadanda ake zargi sun hadar da mata dake taimakawa ‘yan bindigar da bayanan sirri da kayayyakin abinci, da magunguna, sai kayan sojoji da na ‘yan sanda.

Ana zargin mutanen da hannu wajen kai hare-haren ‘yan bindiga da garkuwa da mutane domin samun kudin fansa, da kuma mallakar bindigogi ba bisa ka’ida ba.

Da yake ganawa da manema labarai a jiya talata, shugaban kwamitin hukunta masu garkuwa da mutane Abdullahi Shinkafi, ya ce hukumomin tsaro na gudanar da bincike akan su.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!