Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kiwon Lafiya

Majalisar ɗinkin duniya na yunƙurin kawar da afkuwar annoba a duniya

Published

on

Hukumomin lafiyar abinci da muhalli na duniya sun fitar da wani shirin haɗin gwiwa don tunkarar duk wata annoba da ke barazana ga mutane da dabbobi.

Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce wannan wani shiri ne mai girma da ke neman inganta lafiyar mutane, dabbobi, tsirrai, da muhalli.

Hukumomin Majalisar Dinkin Duniya da dama ne ke cikin shirin wato Hukumar Abinci da Aikin Noma, da Hukumar Kula da Muhalli da Hukumar Lafiya ta Duniya da kuma Hukumar Kula da Lafiyar Dabbobi ta Duniya.

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!