

Kotun kasar Malesiya ta daure tsohon firaministan kasar Najib Razak na tsawon shekaru 15 sakamakon sabuwar tuhumar da ta same shi da laifin almubazzaranci da dukiyar...
Wani mummunan tashin bam ya auku a wani masallaci dake kasuwar Gamboru a cikin birnin Maiduguri, babban birnin jihar Borno dake arewa maso gabashin Najeriya. Lamarin...
Wasu yan ta’adda sun kai hari wani sansanin jami’an tsaro na Civil Defence da ke kauyen Ibrahim Leteh da ke kan hanyar Wawa Lumma a karamar...
Rundunar Sojojin kasar nan sun dakile yunƙurin garkuwa da wasu fasinjoji a kan hanyar Otukpo zuwa Enugu a Jihar Benue, inda suka ceto fasinjojin su 24...
Wata Babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta bayar da belin wucin gadi ga tsohon Ministan shari’a Abubakar Malami SAN, a shari’ar da Hukumar EFCC ta...
Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa hukumomin tsaro na aiki tare da manyan kamfanonin kafafen sada zumunta a kasar domin gano tare da rufe asusun da ‘yan...
Rundunar tsaron Civil Defence a jihar Kano ta ce ta shirya tsaf domin tabbatar da tsaro a lokacin bukukuwan Kirsimeti da Sabuwar Shekara a fadin jihar....
Tsagin jam’iyyar NNPP a nan Kano yayi watsi da taron da jam’iyyar ta gudanar a Birnin tarayya Abuja, wanda ta bayyana shi a matsayin haramtacce. ...
Kungiyar askarawan jihar Zamfara sun samu nasarar halaka wani kasurgumin ɗan bindiga, mai suna Kacalla Isuhu Buzu, a garin Kaya da ke karamar hukumar Maradun. ...
Dakarun rundunar Operation Hadin Kai, da hadin gwiwar ‘yan sa kai sun yi nasarar kashe mayakan ISWAP 17 a wani samame da suka kai da sanyi...