

Gwamnatin jihar Yobe ta amince da kashe Naira miliyan 460 da dubu 828 da 450 domin tallafa wa mata masu ƙananan sana’o’i, ciki har da masu...
Takaddama ta kaure tsakanin hukumar Hisba da kuma hukumar Tace Fina-Finai game da sana’ar tura fina-finai wato downloading a jihar Kano. Tun da farko hukumar Hisbah...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta fara tura ruwa zuwa ƙaramar hukumar Warawa bayan shafe sama da shekaru biyar ba tare da samun ruwa ta manyan...
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, , ya yi Allah-wadai da rahotannin da ke cewa gwamnatin tarayya na shirin sanya...
Hukumar ƙwallon ƙafa ta duniya (FIFA) ta tabbatar da cewa kyaftin ɗin Faransa, Kylian Mbappé, shi ne ke kan gaba a takarar lashe kyautar adidas Golden...
Ƙungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) ta bayyana farin cikinta kan ceto ɗalibai, malamai da sauran mutanen da aka sace daga makarantu a ƙaramar hukumar Oriire ta...
Jam’iyyar adawa ta PDP a jihar Kwara ta bukaci Gwamna AbdulRahman AbdulRazaq ya kara kaimi wajen ganin an ceto mata da yara 176 da aka sace...
Asusun Bayar da Lamunin karatu na kasarnan NELFUND, ya musanta rahotannin da ke yawo a shafukan sada zumunta da ke cewa an dakatar da biyan kuɗin...
Gwamnatin Uganda ta ce aƙalla mutum16 sun mutu sakamakon yunwa a yankin Karamoja da ke arewa maso gabashin ƙasar, bayan dogon fari da ya lalata amfanin...
Sabon jagoran addinin Iran, Mojtaba Khamenei, ya sha alwashin ɗaukar fansar kisan mahaifinsa Ali Khamenei, wanda ya mutu a hare-haren Isra’ila da Amurka a ranar farko...