

Hukumar hasashen yanayi ta kasa NiMet ta yi hasashen samun tsawa tare da saukar ruwan sama a jihohi 10 na Arewacin kasar da kuma wasu jihohin...
Hukumar Kula da ‘Yan Najeriya Mazauna Kasashen Waje NiDCOM ta bukaci ‘yan kasarnan da ke zaune a Afrika ta Kudu su bi umarnin da ofishin jakadancin...
Jam’iyyun adawa a kasar nan sun bukaci Hukumar Zabe ta Kasa INEC da ta tsawaita wa’adin ta ta bayar na gudanar da zaben fidda gwani domin...
Shugaban Amurka, Donald Trump ya tabbatar da soke bulaguron wakilansa zuwa Islamabad domin tattaunawa da wakilan Iran da nufin kawo ƙarshen yaƙin. Cikin wani saƙo da...
Kotun Tarayya da ke Abuja ta yi watsi da ƙorafin lauyan kariya a shari’ar da ake yi wa tsohon gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Adoza Bello, kan...
Hukumar da ke hana cin hanci da yi wa tattalin arzikin kasa ta’annati ta EFCC ta ce za ta fara kama mutanen da ke amfani da...
Rundunar Sojin Sama ta Najeriya ta bayyana cewa hare-haren jiragen yaki da ta kai sun lalata maboyar ‘yan ta’adda a yankin Southern Tumbuns da ke Jihar...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Cross River da ke kudu maso kudancin Najeriya ta tabbatar da samun mai ɗauke da cutar Corona a jihar. Kwamishinan lafiya na...
Babban bankin Najeriya CBN ya gargaɗi ‘yan ƙasar da su kasance cikin shiri saboda masu kutsen Intanet da ke ta yunƙurin kutse cikin asusun ɗaiɗaikun mutane....
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta gargadi shugaban hukumar zaɓen ta kasa INEC, Farfesa Joash Amupitan, da sakataren jam’iyyar PDP, Sanata Samuel Anyanwu, kan yiwuwar...