

Gwamnan Jihar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf ya tura sunan Alhaji Murtala Sule Garo zuwa Majalisar Dokokin Jihar domin tantancewa da amincewa da shi a matsayin...
Najeriya da Turkiyya sun amince da kafa babbar cibiyar horon soji a Najeriya, a wani ɓangare na haɗin gwiwar tsaro tsakanin ƙasashen biyu. An cimma...
Sojojin Isra’ila sun ci gaba da rusa gidaje a garin Bint Jbeil da ke kudancin ƙasar Lebanon, a cewar kafar yada labaran gwamnatin ƙasar. Rahoton ya...
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun sace wani sarki, Oba Salman Aweda, tare da matarsa da wani mutum guda a garin Olayinka da ke...
Rundunar sojin kasar nan sun kama mutane tara da ake zargi mambobin wata ƙungiyar ‘yan bindiga ne a jihar Plateau. Ana zargin su da hannu...
Mataimakiyar sakataren Majalisar Ɗinkin Duniya Amina Muhammed ta nemi gwamnatin kasar nan ta samar da sabbin tare-tsare da za su baiwa manoman ƙasar damar samun takin...
Allah yayiwa tsohon shugaban hukumar kwallon kafa ta kasa Ibrahim Galadima rasuwa, a jiya Asabar bayan fama da gajeriyar rashin lafiya. An haifi Marigayin, a ranar...
Jam’iyyar PDP a Jihar Bauchi ta tabbatar da janye shirin komawar Gwamnan jihar Bala Abdulkadir Muhammad jam’iyyar APC. Shugaban PDP na jihar, Sama’ila Burga ne ya...
Shugaban darikar Katolika Paparoma Leo XIV ya karyata rade-radin cewa yana takun saka da shugaban Amurka Donald Trump. Ya ce bai da niyyar shiga wata muhawara...
‘Yan sanda a Jihar Rivers sun kama wasu manyan masu garkuwa da mutan guda uku tare da ceto wasu da aka sace. An kama su ne...