

Fadar shugaban kasa ta musanta zargin cewa ta sauya sabbin dokokin haraji a sirrance, bayan da ta ce babu wani gyara da ta yiwa dokokin...
Jam’iyyar APC ta fitar da jadawalin taron ta na kasa wanda zai gudana daga ranar 25 ga watan maris zuwa 28 ga watan na shekarar 2026....
Jam’iyyar PDP reshen Jihar Jigawa ta nemi shugabancin jam’iyyar na ƙasa da ya gaggauta janye dakatarwar da aka yi wa tsohon gwamnan jihar, Sule Lamido, daga...
Hukumar tsaro ta DSS ta gurfanar da Abdulmalik Abdulazeez Obadaki, wanda ake zargi da zama babban jagoran harin ta’addanci da aka kai wa majami’ar Deeper Life...
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya buƙaci gwamnonin ƙasar su yi biyayya ga umarnin kotun ƙoli da ya bai wa ƙananan hukumomi ƴancin tafiyar da kuɗaɗen su....
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Godswill Akpabio, ya roƙi Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu da ya sake duba umarnin janye jami’an ‘yan sanda da ke kula da...