

Rahotanni daga hukumomin Isra’ila sun ce wani hari da Iran ta kai da makami mai linzami a Tel Aviv a yau ya jikkata mutum 14.. ...
Hukumar yaƙi da cin hanci ta ICPC ta sake kama tsohon gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufa’i, bayan da aka kasa kammala sauraron buƙatar belinsa a...
Ministan harkokin cikin gida na Nijeriya Olubunmi Tunji Ojo ya ce ‘yan kasashen waje sama da 840,000 ne wa’adin bizarsu ya kare a kasar, kuma ba...
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP a zaben 2023, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar NNPP...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa zai gudanar da bikin cika shekaru 74 cikin sauƙi, la’akari da halin da ƙasa ke ciki da kuma...
Jaridar Washington Post ta bayar da rahoton cewa ma’aikatar tsaron Amurka ta Pentagon na shirin tura sojojin ƙasar domin shiga Iran ta ƙasa don yin yaƙi...
Wasu makaman Iran masu linzami sun faɗa yankin Beit Shemesh da ke tsakiyar Isra’ila. Hare-haren sun haifar da wani wawagegen rami a wurin da lamarin...
Jam’iyyar APC mai mulkin kasa ta zabi sabbin shugabanninta na kasa a taron da ta gudanar a Eagle Square da ke babban birnin tarayya Abuja inda...
Gwamnatin Jihar Kano ta tabbatar da cewa jami’an sun yi nasarar ceto sakataren gudanarwa na karamar hukumar Kibiya, Alhaji Hamza Durya, bayan kwanaki da aka sace...
Wani jirgin kasuwanci na farko mai dauke da fasinjoji daga yankin Caribbean ya sauka a filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe International Airport, a wani sabon mataki...