

Ɗaya daga cikin hadiman Shugaba Bola Tinubu, Temitope Ajayi, ya yi kira ga Hukumar EFCC da DSS da kuma Rundunar Ƴansanda su faɗaɗa bincike kan zargin...
Hukumar kula da yanayi ta kasa NiMet ta yi hasashen cewa za a samu ruwan sama mai hade da tsawa a wasu jihohin arewacin kasar nan...
Rundunar Sojin Sama ta kasar nan ta sanar da tura sabbin sojoji 198 zuwa ƙasar Gambia domin ci gaba da aikin wanzar da zaman lafiya ƙarƙashin...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya umarci Hukumar Yaki da Masu Yi Wa Tattalin Arziki Zagon Kasa (EFCC) da Hukumar Yaki da Cin Hanci...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce za ta ƙara ƙarfafa haɗin gwiwa da Hukumar Raya Masana’antu ta Majalisar Ɗinkin Duniya (UNIDO) da Tarayyar Turai (EU) domin inganta...
Gwamnan Jihar Kaduna, Uba Sani, ya ce gwamnatin jihar za ta ɗauki nauyin kula da iyalan marigayiya Ummulkhairi Aliyu, wadda wasu fusatattun mutane suka kashe a...
Rundunar juyin juya halin Iran IRGC ta Iran ta sanar cewa da safiyar Lahadi ta kai hari kan muhimman wuraren sojojin Amurka a ƙasashen Kuwait da...
Hukumar rarraba wutar lantarki ta Najeriya TCN ta ce za a gudanar da wani aikin gyaran cibiyar raba wutar lantarki da ta shafi Kano da wasu...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya ce ya zama wajibi ƴan jam’iyyar APC su marawa Tinubu baya a zaɓen 2027 domin ciyar da al’ummar...
Jam’iyyar ADC ta bayyana damuwa kan wasu matakan da take zargin ana ɗauka kan jam’iyyun adawa a Najeriya, tana mai gargadin cewa hakan na iya jefa...