

’Yan bindiga sun sace tsohon ɗan majalisar dokokin jihar Ogun, Moruf Musa, a garin Ibiade da ke ƙaramar hukumar Ogun Waterside, a ranar Talata. Moruf Musa,...
Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta na Operation Hadin Kai sun kama wani mutum da ake zargin ɗan ƙunar baƙin wake ne a Jihar Borno, tare...
Rundunar sojin kasar nan ta tabbatar da samun nasara a ci gaba da kai farmaki da take yi kan yan ta’adda a sassan kasar nan ...
Sojojin kasar nan sun kashe ‘yan bindiga tara a wani artabu da aka yi a ƙauyukan Bakaji da Unguwar Garma, yankin Goron Dutse na Karamar Hukumar...
Shugaban Najeriya Bola Ahmad Tinubu ya bar Legas a yau Lahadi zuwa Turai don cigaba da hutunsa na karshen shekara. ta cikin wata sanarwa da mai...
Rundunar Sojin Ƙasar Nan ta yi nasarar ceto wani mutum da aka sace a kan iyakar Kano da Katsina da sanyin safiyar Lahadi, bayan samun sahihan...
Rundunar ’yan sandan Jihar Zamfara ta tabbatar da dakile wani yunkurin ’yan bindiga da suka yi na tare babbar hanya a jihar. A cikin wata sanarwa...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa ta nemi taimakon kasar Turkiyya wajen yakar matsalar tsaro da ke addabar wasu sassan Nijeriya. Tinubu ya...
Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun kai hari unguwar Adanla da ke Igbaja a ƙaramar hukumar Ifelodun ta jihar Kwara da yammacin Juma’a, 26...
Mazauna birnin Kyiv na ƙasar Ukraine sun bayyana fatan cewa babban taron da ake shirin gudanarwa tsakanin Shugaba Volodymyr Zelenskiy da Shugaban Amurka zai haifar da...