

Jam’iyyar Accord ta yabawa Shugaba Bola Ahmed Tinubu bisa umarnin da ya bayar na cire takunkumin da aka sanya kan asusun bankunan Gwamnatin Jihar Osun. Sai...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Jigawa ta kama mutane 2 da ake zargin da sace wani jariri mai shekara 1 da rabi a babban asibitin Babura. ...
Gwamnatin Jihar Kano ta yi kira ga ‘yan kasuwa da masu zuba jari da su saka hannun jari a fannin tsaftar muhalli domin inganta lafiyar al’umma,...
Majalisar Koli ta Shari’a a kasar nan SCSN ta bayyana cewa duk da muhimmancin inganta tsaro, bai kamata a ɗauki kafa ‘Yan Sandan Jihohi a matsayin...
Hukumomin ƙasar Spania sun ce kusan dukkan bakin haure kimanin 60,000 da suka shiga yankin Ceuta daga Morocco sun koma ƙasarsu, bayan da gwamnati ta mayar...
Gwamnan Jihar Kogi, Ahmed Usman Ododo, ya yaye jami’an tsaron dazuka 530. Wannan na cikin sanarwar da Kwamishinan Yaɗa Labaran Jihar, Kingsley Femi Fanwo, ya...
Gwamnatin Tarayya ta ce ƙasashe 65 daga cikin 69 da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya naɗa wa jakadu sun amince da karɓar su, abin da ya...
Kwamitin karta-kwana na yaƙi da faɗan daba da ta’ammali da miyagun ƙwayoyi na Jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin shugabansa, Barista Muhyi Magaji Rimin Gado, ya kai ziyarar...
Sakataren Majalisar Tsaron Ƙasa ta Iran, Ali Akbar Zolghadr, ya ce Iran za ta rufe mashigar ruwa ta Hormuz idan Amurka ta ci gaba da kai...
Hukumar Kare Haƙƙin Masu Sayayya ta Jihar Kano KCPC ta sauya kalar kayan aikin jami’anta daga baƙi zuwa kore. Hakan na cikin sanarwar da Daraktan Wayar...