Gwamnatin Jihar Kano ta tabbatar da cewa shugaban Kwamitin kar ta kwana na yaki da cutar Covid-19 na Jihar Kano Farfesa Abdulrazak Garba tare da wasu...
Tun da misalin karfe goma na daren jiya ne dokar hana fita da gwamnatin Kano ta sanar a matsayin wani mataki na dakile yaduwar cutar corona...
Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya nuna tausayinsa kan halin da al’umma ke ciki sakamakon killace su a gidaje a yakin da ake...
A yau juma’a ne ya kasance rana ta farko da aka fara zaman gida na tsawon mako guda da gwmnatin Kano ta umarci yi a wani...
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce, sarakunan gargajiya na cikin wadanda za su taimakawa gwamnati wajen sanya idanu akan iyakokinta da makwabtan jihohi da aka samu bullar...
Wata kungiya dake rajin kare hakkin dan Adam ta kasa da kasa wato youth for women rights international ta yi Kira ga al’ummar jihar Kano dasu...
Wani Malami a Jami’ar Bayero dake nan Kano Farfesa Yakubu Azare ya yi kira ga masu hannu da shuni dasu rinka tallafawa musu karamin karfi, musamman...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta fadada koyar da ‘yan makaranta data fara ta kafafen yada labarai na Radiyo da Talabijin zuwa ga makarantun Firamare...
Wani kwararre likitan kula da masu cutar ciwon sikari Dr Ibrahim Dan-Jumai Kura ya bukaci masu cutar da su riga yin sahur da abinci mai nauyi...
Cibiyar fasahar sadarwa da cigaban al’umma Citad, ta yabawa gwamnatin jihar Kano, wajen daukar matakan kare jihar bisa yaduwar Cutar Corona, ciki harda dakatar da zirga...