Connect with us

Coronavirus

Covid-19: An kori limamin jumu’a a Kaduna

Published

on

Kungiyar Jama’atu Izalatal Bid’a Wa’iqamatis Sunna ta kasa ta kori limamin masallacin juma’a na masallacin sheikh Abubakar Mahmoud Gumi da Kofar Gayan Low-Cost da ke garin Zaria a Jihar Kaduna sakamakon gaza gudanar da sallar juma’a a yau.

Shugaban kungiyar reshen kramar hukumar Zaria Sheikh Sani Yakubu ne ya shaidawa kamfanin dillacin labarai na kasa NAN a yau.

Limamin mai suna Malam Abubakar Sarki-Aminu wanda ya shafe shekaru kusan 40 yana jagorantar salla a masallacin, ya ce ba zai ci gaba da jagorantar sallar juma’ar ba sakamakon dokar hana fita da gamnatin Jihar Kaduna ta sanya a Jihar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 338,467 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!