Kotun daukaka kara da ke zamanta a birnin tarayya Abuja, ta ce, za ta sanya ranar yanke hukunci kan zaɓen gwamnan Kano da gwamna Injiniya Abba...
Kotun ɗaukaka ƙara da ke birnin tarayya Abuja, ta tabbatar da nasarar da dan majalisar tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Kura, Madobi da Garun Malam Yusuf...
Asusun tallafa wa ƙananan yara na majalisar dinkin duniya UNICEF, ya ce, kawo yanzu kimanin kaso Hamsin da huɗu da ɗigo shida cikin ɗari na yaran...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta sahale wa Gwamna Injiniya Abba Kabir Yusuf, damar karɓar bashi maras ruwa na Naira biliyan huɗu daga Babban bankin ƙasa CBN....
Kungiyar Likitocin Nijeriya NMA, ta bukaci, Iyaye da su tabbatar da sun yi wa ‘ya’yan su ‘yan kasa da shekaru biyar alluran riga kafin kamuwa da...
Kamfanin man fetur na kasa, NNPCL, ya gargadi mutanen da ke sayen man Fetur su na adanawa domin tsoron fuskantar karanci da karin farashinsa. Wannan gargadi...
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya tsallake rijiya da baya bayan wasu ‘yan bindiga sun buɗe wa ayarin motocinsa wuta a kan hanyarsa ta zuwa Abuja....
Wasu ma’aikatan hukumar filin jirgin saman Malam Aminu Kano, jihar Kano sun gudanar da zanga-zangar lumana da safiyar yau Asabar sakamakon wani gini da hukumar sojojin...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta karrama matashin nan Auwalu Salisu Ɗanbaba mai tuƙa Babur ɗin Adaidaita Sahu da ya mayar da kuɗin da ya tsinta a...
Kungiyar dalibai ‘yan Asalin jihar Kano NAKSS ta bukaci gwamnatin Kano da ta fito da wani tsari na musamman da za ta rinka bawa dalibai tallafin...