

Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Najeriya NAHCON ta jaddada kudirinta na fara shirye-shiryen aikin Hajjin shekarar 2026 a kan lokaci. Shugaban hukumar, Farfesa Abdullahi...
Allah ya yi wa shahararren malamin Musuluncin nan Sheikh Khalifa Usman Idris Kusfa wanda aka fi sani da Rigi-Rigi, rasuwa sakamakon fama da jinya da ya...
Jami’ar Bayero da ke Kano, ta haramta yin amfani da sunanta ko tambarinta a kafafen sada zumunta ba tare da sahalewa daga gare ta ba, domin...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa, INEC, ta sanar da cewa za ta fara rajistar masu kaɗa ƙuri’a a dukkanin yankuna na Ƙaramar Hukumar Dala,...
Ma’aikatar Muhalli da sauyin yanayi ta Jihar Kano ta kai ziyarar duban tsaftar tashar mota ta Kano line A B wadda a yanzu ake kira KAROTA...
Gwamnatin sojin Burkina Faso ta rushe jam’iyyun siyasa da ƙungiyoyi a ƙasar biyo bayan dakatar da su a shekarar 2022, sannan kuma za a miƙa duka...
Rukuni na biyu na ’yan kasar nan 705 da ke gudun hijira a ƙasar Kamaru sun dawo gida, inda suka isa garin Banki a Karamar Hukumar...
Gwamnatin Kano ta bukaci majalisar dokokin jihar, tayi gyara akan dokar albashin zababbun kansilolin ta, domin bata damar daga darajar albashin nasu zuwa matakin da zai...
Rundunar sojin kasar nan, ta lalata wata maɓoyar masu garkuwa da mutane tare da ceto mutum takwas a dajin Badurum Kasa da ke ƙaramar hukumar Kauru...
Majalisar dattawa ta fara nazari kan ƙudirin gyara dokar zaɓen shekara ta 2022, inda ta mayar da hankali kan wasu sassa da ake ganin suna buƙatar...